Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt: An gudanar da babban taron makokin Imam Husaini As a ranar Talata (4 ga Agusta, 2026) a harami mai tsarki na Aqa Sayyid Jalalul-Din Ashraf (AS), ɗan'uwan Imam Reza (AS), a birnin Astaneh-ye Ashrafiyeh, lardin Gilan.
Ra'ayinka